MANYAN KAYA: Ina Neman Mijin Aure Mai Halayya Ta Gari, Ba Sai Mai Arziki Ba – Khadija Salisu, Kaduna
Khadija Salisu daga Kaduna ta bayyana cewa tana neman mijin aure nagari wanda zai riƙe ta tsakaninsa da Allah, ba wai lallai sai mai dukiya ko arziki ba.
Ta ce burinta kawai ta samu mijin da yake da kyakkyawar halayya, mai gaskiya, mai kishin aure da mutunta iyali.
Daga: Jamilu Dabawa
