An Yi Kira Ga Kocin Najeriya Daya Fito Ya Fadi Dalilin Daya Sa Yaki Jininπ Ahmed Musa
Kocin Najeriya, Eric Sekou Chelle Ya Kasance Bayan Kaunar Wasa Tare Da Tsohon Kyaftin Din Super Eagles, Ahmed Musa Wanda Yayo Sadaukarwa Sosai Ga Tawagar.
Ganin Yadda Sauran Kasashe Ke Martaba Manyan ’Yan Wasa Kamar Ronaldo, Messi Da Modric Duk Da Sun Kai Shekaru 38 Zuwa 40 Amma Shi Baya Samun Wannan Damar Kamar Cin Fuska Ne A Gare Shi.
Duk Sauran ’Yan Wasan Dake Haskakawa Dama Aka Basu, Shima Idan Aka Bashi Zai Nuna Tashi Bajintar.
Shin Kuna Ganin Ahmed Musa Zai Iya Taimakon Super Eagles?
Me Za Kuce?
