Wannan Shine Birgediya Janar Samaila Muhammed Uba (SM UBA), Kuma shine wanda ‘yan ta’addar ISWAP suka yima kisan gilla tareda wasu abokanan aikinsa a wani harin kwanton bauna da akayi musu a jihar Borno.
An haifeshi a ranar 1 ga watan Yuni 1968 a Tudun Wada Karamar Hukumar Nasarawa ta Jihar Kano ya dauki tsawon lokaci yana aikin soja ya sadaukar da rayuwarsa ga kasarsa.
Abokanan aikinsa sun shaideshi mutum ne shi mai gaskiya da rikon amana sannan kuma jarumin soja ne wajen aikin sa bisaga doka ga kuma girmam kowa hatta na kasa dashi amma yau an wayi gari miyagu sun hallaka mana shi kuma shikenan😭😭😭
Muna rokon Allah ya jikansa da Rahama Allah ya albarkaci bayansa Amin.
