Gwamnatin Amurka ta mika muhimman kayayyakin soji ga Najeriya domin tallafa wa ƙoƙarin da take yi na yaki da matsalolin tsaro.
Jaridar Punch ta ce rundunar sojin Amurka da ke kula da kasashen Afirka AFRICOM ce ta bayyana hakan, inda ta ce an mika kayan ga hukumomin Najeriya ne a Abuja. AFRICOM ta ce wannan mataki na nunar da ci-gaba da samar da haɗin gwiwar tsaro tsakanin Amurka da Najeriya.
Gwamnatin Amurka ta mika muhimman kayayyakin soji ga Najeriya domin tallafa wa ƙoƙarin da take yi na yaki da
Related Posts
Add A Comment
