Aisha Shariff Baffa muleka indiya Freedom Rediyo : sune sukafara kawo mana shirin na sanin halinda Fina finan indiya suke ciki ‘ tareda ” Halima umar sani “dakuma Asmau Dalhatu
__________________________________
A lokacin Freedom rediyo itace ta biyu bayan fm kano ‘ Wanda duk hankalin masu saurare yakoma Chan ‘ saboda akwai jaruman matasan aikin jarida maza da Mata
_______________________________
Su Aisha shariff baffa da Halima umar sani da Asma’u Dalhatu sunzzama celebraties ‘ KO biki za’ayi idan akace angayyace zasuso ‘ to Mata sukanso zuwa domin ganin masu shirin ” muleka indiya
__________________________________
Idan kuma akace akwai wata datake kawance dasu : KO sukayi makaranta tare to Itama ta dabance cikin Mata
________________________________
sun koyawa mafi yawan matasan masu shigowa koyan aikin jarida ‘ a wancan lokacin ‘ aciki harda shirin muleka indiya Wanda gashinan mafi yawanvin gidajen rediyo sunayinsa da suna daban daban
________________________________
Yanzu dai tana sashen Hausa na BBC London ‘ Allah Kara Mata lafiya DA Nisan kwana ‘ yasa agama aikin lafiya amin
________________________________
Dame zaku iya tinawa DA shirin ” muleka indiya a shekarun baya ‘ a lokacin muna cikin ganiyar kallon Fina finan indiya ?
_______________________________
✍️ Yau Ibrahim Dankama
27-November-2025
#mutinabaya #viralreelschallenge #radiokaduna #kaduna #radiokano
Aisha Shariff Baffa muleka indiya Freedom Rediyo : sune sukafara kawo mana shirin na sanin halinda Fina finan indiya suke ciki ‘ tareda ” Halima umar sani “dakuma Asmau Dalhatu
Related Posts
Add A Comment
