ALLAHU AKBAR
: Yadda girman wata a daren jiya ya haifar da daidaituwar hasken sa da hasumiya mafi girma ɗaya daga cikin manyan hasumiyoyin Masallacin Manzon Allah (SAW), abin da ya ja hankalin masu ziyara da masu daukar hoto kenan.
Don Allah ku yi sharing zuwa Groups na Musulmai koda 5 ne kacal, domin su yi Annabi Salati na girmamawa.
Allah ya kara mana son Manzon Allah (SAW).
Labari Da Ɗumi Ɗumi:
Ku duba comments akwai wani app na data wanda suke bada commission duk datar da mutum ya saya, haka duk wanda kuka gayyata ya dauko wannan App din to duk datar daya sayar kuna da commission.