Author: Yusif Saraki Madigawa

JIYA BA YAU BA… A shekarar 1993, Abacha ya rushe tsohuwar Armed Forces Ruling Council (AFRC) lokacin da ya karɓi mulki, ya maye gurbinta da Provisional Ruling Council (PRC), wanda ya zama babban kwamitin yanke shawara na mulkinsa. Mambobin Kwamitin Mulkin Soja na wucin-gadi (PRC) na Abacha sun haɗa da: 1. Janar Sani Abacha Shugaban Ƙasa, Kwamanda-in-Chief na Sojojin Najeriya, kuma Shugaban PRC Ya riƙe cikakken ikon gwamnati da rundunar soji, yana jagorantar dukkan zaman kwamitin. — 2. Laftanar Janar Donaldson Oladipo Diya Chief of General Staff kuma Mataimakin Shugaban PRC Diya shi ne na biyu a mulki bayan…

Read More

Aisha buhari Tana daga cikin Diary na baba buhari wadda ta taka muhimmiyar rawa A rayuwarsa Ta raka shugaban har sau 2 wajen rantsarwa A matsayin lamba 1 ta kuma fuskanci abubuwa dama daga media ganin irin Labaran jita jita Da yan Nigeria suka yada na batun Kara Aure da wata ma’ana za ai mata kishi ya A lokacin bata kasar daga saukarta a filin jirgin sama BBC Hausa tayi hira da ita ga amsar data bada Bayan dogon lokaci ba ta kasar har ake jita-jitar ta yi yaji ne, mai dakin Shugaba Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta koma kasar,…

Read More

Babatunde “Tunde’’ Abdulbaki Idiagbon was born on 14 September 1943 in Ilorin, Kwara State. He grew up in the family of Hassan Dogo, who had Fulani ancestry, and Ayisatu Iyabeji Hassan Idiagbon. He later became one of Nigeria’s most prominent military officers and eventually served as Chief of Staff, Supreme Headquarters, which made him the second in command to General Muhammadu Buhari between 1983 and 1985. Idiagbon spent his early years in schools in Ilorin. He attended United Primary School from 1950 to 1952 and continued at Okesuna Senior Primary School from 1953 to 1957. In 1958 he gained admission…

Read More

Dr Congo CAF needs to look into this match oo! How can Dr Congo use juju to play Cameroon and win, and nobody catch them? They now tried the same spiritual VAR on Nigeria, but this time they were exposed! Éric Chelle, the Nigerian coach, revealed everything — and after small investigation, we realized Dr Congo really came to the pitch with both players and village powers. This match must be replayed immediately or we carry the matter straight to FIFA headquarters. But honestly, why Nigeria no use their own juju too? Maybe football is not our calling. Let’s just…

Read More

TAFIYA MABUDIN ILIMI Tafiya na daga cikin manyan makarantu da Allah Ya halicce mana ba tare da kuɗin makaranta ba.A tafiya zaka gane gaskiyar rayuwa fiye da yadda zuciyar ka take tunani. Idan kana tunanin kai wani ne, tafiya zata kai ka inda ba wanda ya san ko sunanka. Idan kana ganin garinku shi ne babba, tafiya zata nuna maka garuruwa da suka fi naku girma, tsari da cigaba. Idan kana ganin wani mutum mai girma ne a unguwarku, tafiya zata bayyana maka wadanda suka fi martaba, ilimi da hangen nesa. …………………………………….. Allah Madaukakin Sarki ya…

Read More

Indrajeet is a 1991 Bollywood action film directed by K. V. Raju. The film stars Amitabh Bachchan, and Jaya Prada in lead roles, with Kumar Gaurav, Neelam, Saeed Jaffrey, Sadashiv Amrapurkar, and Kader Khan in supporting roles. The film was a remake of the director’s own Kannada film Bandha Muktha (1987), starring Tiger Prabhakar. The film was a flop at the box office. Indrajeet Film poster Directed by K. V. Raju Written by Kader Khan (dialogues) Story by K. V. Raju Produced by Ramesh Behl Starring Amitabh Bachchan Jaya Prada Kumar Gaurav Neelam Cinematography Peter Pereira Edited by Sunder Shetty…

Read More

The camel drinks both fresh and salt water. It can even drink water from the Dead Sea and nothing will happen to it. This is because the camel’s kidneys filter the water: they separate it from the salt and turn it into fresh water suitable for drinking. The camel also eats thorns and they do not harm its stomach or intestines because its saliva dissolves the thorns like acid. The camel has two eyelids: one is thin and transparent, the other thick and fleshy. When a sandstorm starts in the desert, it closes its transparent eyelid to prevent sand from…

Read More

Wannan Shine Birgediya Janar Samaila Muhammed Uba (SM UBA), Kuma shine wanda ‘yan ta’addar ISWAP suka yima kisan gilla tareda wasu abokanan aikinsa a wani harin kwanton bauna da akayi musu a jihar Borno. An haifeshi a ranar 1 ga watan Yuni 1968 a Tudun Wada Karamar Hukumar Nasarawa ta Jihar Kano ya dauki tsawon lokaci yana aikin soja ya sadaukar da rayuwarsa ga kasarsa. Abokanan aikinsa sun shaideshi mutum ne shi mai gaskiya da rikon amana sannan kuma jarumin soja ne wajen aikin sa bisaga doka ga kuma girmam kowa hatta na kasa dashi amma yau an wayi gari…

Read More

Allah yajikan marigayiya hauwa Ali dodo takasance macece jahirtacciya wajan nasiha da alheri da nasihar matan da suka sami muji kurike mazajen auren ku gamgam takara da cewa lokacin. Ina sharafina babu wani mai isa da bai Nemi aure na ba Amma na tsaya ruwan ido Amma karshe Saida na Nemo miji Wanda Zan rufawa kaina asiri abin ya gagara wannnn zantawa ta musamman danayi da babar jaruma ne Wanda tana gidan mijinta zaman hakuri takance idan nayi yunkurin fita daga gidan mijin saina tuno nasihar anty hauwa Ali akaina saina hakuri 😭kara tarihin da baza a mance da itaba…

Read More