Author: Yusif Saraki Madigawa
Cikin Dukiyar da Jarumi Dharmendra da ya bari crores 450 an tabbatar da crores 5 baza ta tafi zuwa ga yaran sa ba domin akwai wani family a Punjabi da za a bawa. Ma’ana dai yaran Dharmendra guda 6 da suka hada da Sunny, Bobby, Vijeita, Ajeita, Esha da Ahana Deols baza a basu wannan crores biyar din ba na cikin Dukiyar domin ya taba bayyanawa shekaru 8 da suka huce. Duk dai crores 1 daidai yake da miliyan 10 a kasar India idan kuma anan gida Nigeria ne crores 1 yana matsayin miliyan 165 ne.
Happy 56th Birthday to the Iconic Jennifer Lopez!!!🎂🍰🎉💯 Jennifer Lynn Lopez is an American singer, songwriter, actress, dancer, and businesswoman. Widely regarded as one of the most influential entertainers of her generation, she is celebrated for breaking barriers for Latino Americans in Hollywood and playing a key role in elevating the Latin pop movement in mainstream music.
Wannan Itace Mahaifiyar Shariff Rabiu Usman Baba, Wato Shahararre Kuma Sanannen Mai Yabon Manzon Allah S A W Sunan ta Sidiya Aishatu Sunan Mahaifin ta Shariff Usamatu Sunan Mijin ta Shariff Usman Baba Sunan Danta Shariff Rabiu Usman Baba
TARIHIN SARKIN ZAZZAU MUHAMMADU MAKAU – SARKIN ZARIA BAHAUSHE NA ƘARSHE (1804) Sarkin Zazzau Muhammadu Makau shi ne Sarkin Zaria na 61, wanda ya yi mulki a shekara ta 1804. Kirarinsa: > Jatau mai masu, ɗan Tasallah, Tozalin barkono ba ka masayi. Muhammadu Makau ɗan Sarkin Zazzau Sheikh Isyaku Jatau ne. Sunan mahaifiyarsa Tasallah. Launin fatarsa jan mutum ne, kuma ba dogo ba. Bisa al’adar gidan sarauta, idan aka haifi yaro a fadar sarki, zai zauna tare da mahaifiyarsa har sai an yi masa kaciya. Daga nan Sarki zai ɗauke shi, ya danka shi hannun ɗaya daga cikin ‘ya’yan Sarki,…
TIRKASHI… Bayan Shafe Sama Da Shekaru 60 A Legas, An Mayar Da Dattijon Wajen Danginsa A Jihar Kano A makon jiya ne wasu matasa suka mayar da wannan dattijo gida cikin danginsa a ƙauyen Birgi na ƙaramar hukumar Madobi dake jihar Kano, bayan ya shafe sama da shekaru 60 a Legas. A rahotannin da muka samu dattijon ya bar gida ne tun yana matashi da ƙarfinsa, amma ya wayi gari ya tsufa kuma yana mararin komawa wajen ‘yan uwansa.
This year‘s Grammy award will either go to Nigeria or Ghana,this two countries currently have the most successful songs in Africa 2025, Nigeria has “with you” Davido ft Omah Lay and Ghana has “shake it to the max” remix by Moli. These are the only two Africa songs with the highest rating on the Grammy website
Aisha Shariff Baffa muleka indiya Freedom Rediyo : sune sukafara kawo mana shirin na sanin halinda Fina finan indiya suke ciki ‘ tareda ” Halima umar sani “dakuma Asmau Dalhatu __________________________________ A lokacin Freedom rediyo itace ta biyu bayan fm kano ‘ Wanda duk hankalin masu saurare yakoma Chan ‘ saboda akwai jaruman matasan aikin jarida maza da Mata _______________________________ Su Aisha shariff baffa da Halima umar sani da Asma’u Dalhatu sunzzama celebraties ‘ KO biki za’ayi idan akace angayyace zasuso ‘ to Mata sukanso zuwa domin ganin masu shirin ” muleka indiya __________________________________ Idan kuma akace akwai wata datake…
Maganar da Jarumi Sunil shetty ya fada kwanan nan akan yan South India sun fi so su bawa yan Bollywood dama su fito a mugu shiyasa yadaina fitowa a fina-finan su suna cikin Abubuwan da na fada kuma nake kan fada domin yana daga cikin wata muguwar akida da yakamata su gyara. Idan mutum yace an bawa Ntr Jr role na mugun ta War 2, to da banbanci domin irin wannan rawar da aka bashi ba karamar dama bace kamar irin su John a Pathaan, irin su Akshay a Ajnabee, su Aamir da Hrithik a Dhoom (Franchise) ne da Shi…
AMITABH yana karanta Alkur’ani. Shekarun baya Amitabh ya fito ya bayyanawa duniya cewa yana karanta Alkur’ani mai girma domin samun nutsuwa tare da kwanciyar hankali. Wasu jama’a masoyansa musulmai sun ba shi kyautar Alkur’ani domin yadda ya nuna yana son karanta shi. Amitabh Bacchan ya karanto aya daga ciki wadda take nuna cewa “Allah ba zai canja al’umma ba har sai sun chanja kansu”. To idan da rabo muna masa fata.
The UK has banned 1,632 Ghanaians from entering the country for 10 years after uncovering a massive visa fraud scheme. The figure represents 4 percent of all Ghanaian visa applicants in 2024. According to officials, the individuals allegedly submitted false documents and misrepresented information in their applications. The crackdown comes as the UK continues to tighten immigration controls, warning of severe consequences for fraudulent practices. Ghanaian authorities say they are investigating the matter and working to protect the integrity of travel processes.