BABBAR MAGANA
: Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana wa manema labarai cewa a yau da yamma makaman linzami masu ɗauke da guba da ya aika zuwa Najeriya za su isa ƙasar.
Wannan batu ya tayar da hankula matuƙa, ciki har da ƴan ƙasar Amurka da dama, inda wasu daga cikinsu suka fito suna gudanar da zanga-zanga domin nuna rashin amincewarsu da wannan mataki.
Rahoton Jaridar Rariya Online