Cikin Dukiyar da Jarumi Dharmendra da ya bari crores 450 an tabbatar da crores 5 baza ta tafi zuwa ga yaran sa ba domin akwai wani family a Punjabi da za a bawa.
Ma’ana dai yaran Dharmendra guda 6 da suka hada da Sunny, Bobby, Vijeita, Ajeita, Esha da Ahana Deols baza a basu wannan crores biyar din ba na cikin Dukiyar domin ya taba bayyanawa shekaru 8 da suka huce.
Duk dai crores 1 daidai yake da miliyan 10 a kasar India idan kuma anan gida Nigeria ne crores 1 yana matsayin miliyan 165 ne.
