Duk kudinka nafika suna, sai dai kazo ka nemeni bawai ni na neme ka ba, saboda inada jama’a da yafi naka cewar jarumi Abdul Sahir.
Kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon:
Jarumi sahir yayi wasu maganganu da yaja hankalin Jama’a inda ake ganin kamar hakan ya saba da hankali wasu ma suna ganin kamar kawai jarumin neman suna yakeyi, duk da cewa tabbas jarumin sananne ne yanzu a duniyar daukakakku kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon:
Jarumin ya bayyana cewa duk wani mai kudi ko wani dan siyasan da aka gansu tare to su suka neme shi, shi baya zuwa gun kowa sai dai azo a neme shi, saboda yafi duk wani mai kudi suna a yanzu kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon:
Ya fadi hakan ne biyo bayan tambayar da gidan radio freedom tayi masa akan wayanda ake ganin su tare da wasu masu kudin irinsu salim goje da sauransu, hakan ne ya sa jarumin ya bayyanawa duniya cewa shi baya neman su, su suke neman shi, saboda yafisu suna a duniya kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon:
Mutane na ganin irin wannan maganar bai kamata ace yana fadan su ba koda ace gaskiya ce, saboda yafi kama da fariya da alfahari wanda hakan ba abu bane mai kyau sam.
Shin me zaku iya cewa Akan hakan?
