EL-HADJI DIORI COULIBALY BBC Hausa ‘ shima yabamu nishadi da ilmantar damu a fanni sauraren rediyo a shekarun baya
***********************************
Yakan labarai dakuma kawo ruhotanni musamman abinda yashafi kasashen sahel
************************************
Sannan yanayin hira da manyan shwagabanin kasa indai sunje kasar amurka ziyara ‘ kokuma manyan mutane
**********************************
Allah yakara masa lafiya da Nisan kwana mai anfani amin ‘ Allah ya albarkaci zuri’arsa amin
************************************
Dawanne shirinsa zaku iya tinawa dashi a shekarun baya ‘ a gidan rediyon BBC Hausa ?
************************************
✍️ Yau Ibrahim Dankama
09-JANUARY-2026 🌍
*************************************
#mutinabaya #viralreelschallenge #radiokaduna #VOAHausa #radiokano #hausagidana #fmkano
EL-HADJI DIORI COULIBALY BBC Hausa ‘ shima yabamu nishadi da ilmantar damu a fanni sauraren rediyo a shekarun
Related Posts
Add A Comment
