Fadar Sarkin Zaman Lafiya na gaishe ku Jakadun wanzar da Zaman Lafiya a kasa.
Muna alfahari da dukkan masu kokari da bada gudunmawa Wajen ganin Cewar an Sanar da Zaman Lafiya a koina.
Zaman Lafiya shine cigaban kowacce al’umma
Mu Kalli inda ba Zaman Lafiya ya Rayuwar take kasance a wannan Zamani ?
