Hoton Marigayi Sani Abacha da wasu Abokan Aikin Sa Su 7 a Makarantar Horar da Hafsoshin Soja ta Mons Officer Cadet School, Aldershot, dake kasar UK:
A Shekarar 1963, Ranar Passing Out Parade a Mons Officer Cadet School, Aldershot, UK.
Daga cikin su Afrikawa mutum 24 da suka halarci taron, Mutum 8 yan Najeriya ne
Daga hagu: N.S. Ofie, G.A. Ginger, S. Abacha, A. Mohammed, G.I. Idoko, A.A. Ilorin, R.V.I. Asom, da O.I. Ekwedike
an rufe Makarantar Mons Officers Cadet School a shekarar 1972 kuma duk ayyukanta aka mayar da su zuwa RMAS, wadda aka fi sani da Sandhurst.
Allah Yajikan Magabatan Mu Ameen
