Jarumi JEETENDRA ke nan da jaruma SRIDEVI a film me suna AKALMAND, wannan film ya fita a shekarar 1984, wannan hadi na wadannan manyan jarumai hadi ne da ba zai mantu ba a tarihi, yawancin jarumai mata na wannan zamanin,hadin su da jarumi JEETENDRA ya amsu matuka,misali, JAYA PRADA, HEMA MALINI, REKHA, REENA ROY,NEETU SINGH, wannan hadi ya fitar da manyan finafinai a wannan zamanin, misali HIMMATWALA(1983),TOHFA, wannan film shine film a shekarar da ya fi ko wane film amsuwa
Jarumi JEETENDRA ke nan da jaruma SRIDEVI a film me suna AKALMAND, wannan film ya fita a shekarar 1984
Related Posts
Add A Comment