Close Menu
  • Home
  • News
  • Bollywood
  • Entertainment
  • General sports
    • Basketball
    • Boxing
    • Football
    • Hand ball
    • Race
  • Kannywood
  • Traditional sports
    • Dambe
    • Kokowa
    • Langa
    • Shadi
  • HAUSA
    • Labarai
    • Labari
Latest Posts

🚨🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Barcelona made progress in talks over personal terms with Marcus Rashford

February 28, 2026

👕🎁 Paolo Maldini has sent his own match worn shirt from back in the days

February 28, 2026

Yadda kan iyakar Najeriya da Nijar da Benin ta zama cibiyar ƴanbindiga’

February 28, 2026
Facebook X (Twitter) Instagram
Facebook X (Twitter) Instagram
PULSE SPORTS ENTERTAINMENTPULSE SPORTS ENTERTAINMENT
Advertise With Us
  • Home
  • News

    The first states in Nigeria were created on May 27, 1967, by General Yakubu Gowon (then Head of State). Before that,

    January 31, 2026

    The major states in Nigeria with known antimony deposits or occurrences include:

    January 26, 2026

    Nigeria has several states where diamond deposits have been reported or identified, though diamond mining is not

    January 25, 2026

    Nigeria has gold deposits in several states, primarily in schist belts across the country. Gold is found in both northern and southwestern regions, with artisanal and small-scale mining common in many areas.

    January 25, 2026

    The major states producing tomatoes (crop) in Nigeria are primarily located in the northern part of the country,

    January 24, 2026
  • Bollywood

    Love luxury, traveling and blogging? Have a huge Instagram following? Expert at creating amazing

    December 7, 2025

    Manoj Bajpayee brought the whole team together for a fun and relaxed Family Man Season 3

    December 6, 2025

    Cikin Dukiyar da Jarumi Dharmendra da ya bari crores 450 an tabbatar da crores 5 baza ta tafi zuwa ga yaran sa ba domin akwai wani family a Punjabi da za a bawa.

    December 3, 2025

    Maganar da Jarumi Sunil shetty ya fada kwanan nan akan yan South India sun fi so su bawa yan Bollywood dama su fito a mugu shiyasa yadaina

    November 29, 2025

    AMITABH yana karanta Alkur’ani. Shekarun baya Amitabh ya fito ya bayyanawa duniya cewa yana karanta Alkur’ani mai girma domin samun nutsuwa tare da kwanciyar hankali.

    November 29, 2025
  • Entertainment

    Dragons of martial arts cinema Donnie Yen, Jackie Chan, Jet Li, and Bruce Lee.

    December 28, 2025

    Happy 31st Birthday to Pretty Jyoti Amge🎉🎂🍰

    December 23, 2025

    Happy 70th Birthday to the Legendary Osofia (Nkem Owoh)🎂🎉🍰💯

    December 21, 2025

    Jarumi JEETENDRA ke nan da jaruma SRIDEVI a film me suna AKALMAND, wannan film ya fita a shekarar 1984

    December 20, 2025

    Ever since Asake left YBNL we hardly see him with Olamide. The guy has been straight up

    December 10, 2025
  • General sports
    1. Basketball
    2. Boxing
    3. Football
    4. Hand ball
    5. Race
    6. View All

    🚨🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Barcelona made progress in talks over personal terms with Marcus Rashford

    February 28, 2026

    👕🎁 Paolo Maldini has sent his own match worn shirt from back in the days

    February 28, 2026

    lokutan da za a ɓarje gumi tun daga zagayen ƴan 16 har zuwa wasan ƙarshe: ✅🏆

    February 27, 2026

    January 22, 2026

    “Seeing ourselves up there creates excitement, generates a great atmosphere, and is something to be proud of.”

    November 12, 2025

    A decree from Pope Leo’s office firmly rejects the claim that Mary, Jesus’ mother…

    November 8, 2025

    🚨🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Barcelona made progress in talks over personal terms with Marcus Rashford

    February 28, 2026

    👕🎁 Paolo Maldini has sent his own match worn shirt from back in the days

    February 28, 2026

    lokutan da za a ɓarje gumi tun daga zagayen ƴan 16 har zuwa wasan ƙarshe: ✅🏆

    February 27, 2026

    January 22, 2026
  • Kannywood

    Wane ne sabon sufetan ƴansandan Najeriya Tunji Disu?

    February 25, 2026

    G-Fresh Na Shirin Dawo Da Tsohuwar Matarsa Maryam, Bayan Jita-

    January 13, 2026

    Raham Saidu ta gamu da Zolayan Masu bibiyarta kan Bidiyon da ta Saka a

    January 8, 2026

    Fadar Sarkin Zaman Lafiya na gaishe ku Jakadun wanzar da Zaman Lafiya a kasa.

    January 8, 2026

    Wani Babban Mutum na Nemawa ’Yarsa Mai Shekara 18 Mijin Aure Mai Hankali da Nutsuwa

    November 24, 2025
  • Traditional sports
    1. Dambe
    2. Kokowa
    3. Langa
    4. Shadi
    5. View All

    Barcelona player

    November 8, 2025

    Barcelona player

    November 8, 2025
  • HAUSA
    1. Labarai
    2. Labari
    3. View All

    Wannan Hoton Wani Babban Mutum Ne Da Iyalinsa a Lokacin Samartaka, Sananne Ne A

    January 4, 2026

    BAZAN GUDU IN BAR AL’UMMATABA IN JI SARDAUNAN SOKOTO.

    December 18, 2025

    JIHAR DA TAFI KOWACE JIHA YAWAN MUTANE A NAJERIYA 🔥 

    December 12, 2025

    Muntina da Aisha Bello Mustapha ‘ yau 11 December shine watan data koma ga Allah ‘ take cika shekara 2 da rasuwa 11/12/2023 -11/12/2025

    December 11, 2025

    Yadda kan iyakar Najeriya da Nijar da Benin ta zama cibiyar ƴanbindiga’

    February 28, 2026

    Ko za a iya dakatar da Shari’ar Musulunci a Arewacin Najeriya?

    February 25, 2026

    🔥 kudin da ya fi rashin daraja (mafi rauni ko mafi ƙarancin ƙima a duniya) a yanzu shine Lebanese Pound (LBP) na Lebanon.

    January 30, 2026

    Gwamnatin Amurka ta mika muhimman kayayyakin soji ga Najeriya domin tallafa wa ƙoƙarin da take yi na yaki da

    January 13, 2026

    Yadda kan iyakar Najeriya da Nijar da Benin ta zama cibiyar ƴanbindiga’

    February 28, 2026

    Ko za a iya dakatar da Shari’ar Musulunci a Arewacin Najeriya?

    February 25, 2026

    🔥 kudin da ya fi rashin daraja (mafi rauni ko mafi ƙarancin ƙima a duniya) a yanzu shine Lebanese Pound (LBP) na Lebanon.

    January 30, 2026

    🔥 Jihar da ta fi kowace jihar noman gyada (groundnut ko peanut) a Najeriya a halin yanzu ita ce Bauchi.

    January 24, 2026
PULSE SPORTS ENTERTAINMENTPULSE SPORTS ENTERTAINMENT
Home » Jarumin Yaki Da ’Yan Ta’adda Shehu Aljan Magajin Ali Kwara Ya Faɗa Tarkon Shari’a In Da Ta Daure Shi Tsawon Shekara 45
HAUSA

Jarumin Yaki Da ’Yan Ta’adda Shehu Aljan Magajin Ali Kwara Ya Faɗa Tarkon Shari’a In Da Ta Daure Shi Tsawon Shekara 45

Yusif Saraki MadigawaBy Yusif Saraki MadigawaNovember 28, 2025
FB IMG 1764339301529

YANZU-YANZU: Jarumin Yaki Da ’Yan Ta’adda Shehu Aljan Magajin Ali Kwara Ya Faɗa Tarkon Shari’a In Da Ta Daure Shi Tsawon Shekara 45

A daidai lokacin da miliyoyin al’ummar Arewacin Najeriya ke fuskantar matsanancin matsalolin tsaro, tashin hankali da hare-haren ’yan bindiga, wani jarumi da ya yi fice wajen kamawa da hana ayyukan ’yan ta’adda, Shehu Musa Aljan, na tsare da ɗaurin shekaru 45 a gidan yarin Abuja, a cewar wata ƙungiya mai fafutukar tabbatar da adalci.

Wasu matasa da ke bayyana kansu a matsayin masu rajin adalci sun bayyana ƙorafinsu kan yadda Shehu Aljan ya tsinci kansa a cikin mawuyacin hali, bayan ya kama wasu mutane da ake zargi da aikata ta’addanci a dajin da ke tsakanin Bauchi da Plateau.

A cewar bayanan da aka tattaro, Aljan ya samu nasarar kama mutane sama da 40 da ake zargin ’yan bindiga ne, waɗanda ke ɗauke da makamai da kuma shanun da ake zargin sun fito ne daga satar mutane. Haka zalika, rahotanni sun nuna cewa cikin mutanen da ya kama, akwai mutane 18 da ake zargin ba ’yan Najeriya ba ne.

Rahotanni sun kuma bayyana cewa, bayan kame su, wani jami’in ’yan sanda mai suna Damina ya ziyarci Aljan da abin da ake zargin kuɗi masu yawa, yana roƙon a saki mutanen. Sai dai an ce Aljan ya ƙi karɓar kuɗin tare da miƙa mutanen ga DPO na Toro da kuma sashen Anti-Kidnapping ƙarƙashin jagorancin CSP Yusuf Makama.

Lamarin ya ɗauki sabon salo ne bayan wani soja mai suna Major Babura, wanda yanzu ke aiki a Ofishin Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Tsaro (NSA), Malam Nuhu Ribado, ya kira Aljan yana sanar da shi cewa Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, na son ganinsa a gidan gwamnati.

Sai dai rahotanni sun nuna cewa a maimakon kai shi gidan gwamnati, an kai shi Sha-da-Wanka Army Barracks, inda ya kwana kafin daga bisani a mika shi ga hukumar DSS washegari, kamar yadda ƙungiyar ta bayyana bayan tattaunawa da Nura Aljan.

A cewar bayanan da ke yawo, Aljan ya bayyana cewa an rufe masa ido kafin a shigar da shi wani wuri, inda daga bisani ya tarar da Shugaban Miyetti Allah, Bello Bodejo, da kuma Sanatan Bauchi ta Kudu, Shehu Buba, a zaune a cikin wani ofishi.

 

Daga nan ne aka fara yi masa tambayoyi kan zargin cewa yana haɗin kai da ’yan bindiga, zargi da ya musanta ƙwarai, inda ya jaddada cewa shi ne ya kama su tare da miƙa su ga hukumomin tsaro.

 

Daga cikin mutanen da Aljan ya kama, an ce akwai wani fitacce da ake kira Kacalla Shagari, wanda ake zargin yana da hannu a sace ’yar uwar marigayi tsohon sanata Yahaya Gumau, tare da haɗin kai da Dogo Gide da sauran manyan ’yan bindiga.

Ƙungiyar ta bakin shugabanta, Comrade Yahaya M. Abdullahi, ta yi kira da babbar murya ga shugabannin hukumomin tsaro da Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro, Malam Nuhu Ribado, da su sake duba shari’ar Shehu Musa Aljan, tare da yin adalci ta hanyar sakin sa bisa zaluncin da yake fuskanta.

Share this:

  • Click to share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Click to share on X (Opens in new window) X
Share. Facebook Twitter WhatsApp Telegram LinkedIn Email
Yusif Saraki Madigawa
  • Website
  • Facebook
  • X (Twitter)
  • Instagram

Related Posts

Yadda kan iyakar Najeriya da Nijar da Benin ta zama cibiyar ƴanbindiga’

February 28, 2026

Ko za a iya dakatar da Shari’ar Musulunci a Arewacin Najeriya?

February 25, 2026

🔥 kudin da ya fi rashin daraja (mafi rauni ko mafi ƙarancin ƙima a duniya) a yanzu shine Lebanese Pound (LBP) na Lebanon.

January 30, 2026

🔥 Jihar da ta fi kowace jihar noman gyada (groundnut ko peanut) a Najeriya a halin yanzu ita ce Bauchi.

January 24, 2026
Add A Comment

Leave a ReplyCancel reply

Latest Posts
Advertisement
© 2026 PULSE SPORTS ENTERTAINMENT. Developed by: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.