Marigayi🌿 Mallam Abdullahi Sani makarantar Lungu🌿 : gidan rediyo kano ‘ gidan bello Dandago ‘ shima ya nishadantar da Ilmantar damu a shekarun. baya
***********************************
A lokacin da sauraren akwatinan rediyo sune kadai hanyar da talakawa suke samun nishadin su da ilmantarwa ‘ yakawo shirye shirye masu kayatarwa a wannan gidan rediyo domin nishadantarwa dakuma ilmantarwa
*************************************
Nasan bazamu manta da shirinsa ba na “Jami’ar Fanishau ” shirin da nasan kowa bayason yawuce shi baiji shi ba ‘ dakuma sauran shirye shieyensa dayawa a wannan gidan rediyo ‘ Wanda suka hada da wasan kwaikwayo
***********************************
Sannan kuma marubucin littatafan Hausa masu bunkasa harshen Hausa ‘ akwai makarantarsa a unguwar fagge da’aka assasata dimin tinawa dashi
************************************
Allah yajikansa da gafara ‘ tareda sauran magabatanmu dasuka rigamu gidan gaskiya amin ‘ Allah ya albarkaci zuri’arsa amin
************************************
Ina tsofaffin masu saurren rediyo kano am Gidan bello Dandago a shekarun baya ‘ Da wanne shirinsa zaku iya tinawa da 🌱 Abdullahi Sani makarantar Lungu 🌱?
***********************************
✍️ Yau Ibrahim Dankama
06-DECEMBER-2025 🌍
***********************************
#mutinabaya #viralreelsシvideo #viralreelschallenge #radiokaduna #frcnkaduna #radiokano
***********************************
