Muntina da Aisha Bello Mustapha ‘ yau 11 December shine watan data koma ga Allah ‘ take cika shekara 2 da rasuwa 11/12/2023 -11/12/2025
sunbamu gudumuwa wajen labaran nta na kasa ‘ tazama General manager a Nta parliament Abuja da sauran mukamai kafin rasuwarta
Shin dame zaku iya tinawa da’ita a shekarun baya
Allah yajikanta da gafara amin ‘ Allah ya albarkaci zuri’arta amin
