Raham Saidu ta gamu da Zolayan Masu bibiyarta kan Bidiyon da ta Saka a shafinta Wanda suna Zarginta da tallata kanta da Girman nononta suna Mana Fatan Allah ya kawo Kasuwa
Sai dai hakan baiyi wa Rahama Saidu Dadi ba inda Tayi martani a salon matakin Mai ban Haushi.
