Rakiya mousa poussi : D’iya ga shaharren mawakin kasar nijer ‘ Marigayi Mousa Poussi
Your message has been sent
_____________________________
Amsar tambayar wasu masu bibiyata a wannan shafin nawa ‘ akan wacce jarumarce akace babanta mawakine ‘ sannan a kannywood kawai tafarayin film ?
_________________________________
Itadai Karumar kannywood ‘ Rakiya mousa poussi ‘ sunan mahaifinta “Mousa poussi ” kuma shaharren mawakine ne a kasar Niger ‘ inda yakanyi wakokinsa da yare daban daban da cikin nijer ‘ harda faransanci “kadan daga cikin wakokinsa
” Soumare”
“Tatagayze”
“Ni ne mariam ”
“Dongo Wayne ”
“Gaweizo”
“wongou gna ”
“Gossi ”
“Sibo ”
“Zataw ”
etc
kuduba comment akwai wakarsa zakuga ma suna Kama da diyarsa
__________________________________
Jaruma Rakiya mousa poussi : Tafara shirin Fina finanta da wakokinta a kasar nijer ‘ a kungiyarsu maisuna ” Kainuwa Troupe nijer” sunyi Fina finani da wakoki a shekarun baya ‘ saidai bakowane zai iya ganeta ba
_______________________________
Wakokinsa Kainuwa troupe ‘ akwai irinsu ” Garinmu da Nono ” Tutarso ta nijer ” wacce suma kowanne jarumi yafadi sinansa acikin wakar ‘ wakarda Abubakar sani da Faty nijer sukayita ‘ akwai kuma ” Barkono ” “Balagaggu” dasauransu ‘ kuduba comment zakuga wakarsu ta Kainuwa nijer ‘
_________________________________
Mousa poussi yarasu a shekarar 2008 ‘ Allah yajikan mahaifinta ‘ itakuma Allah yakara. Mata lafiya
amin
________________________________
✍️ Yau Ibrahim Dankama
22-November-2025
_______________________________
#mutinabaya #viralreelschallenge #radikano #radiokaduna #Agadez #dossodossi #Niamey
______________________________
