SABON LABARI…
Janar Danjuma na Najeriya ya bayyana cewa Sojojin Najeriya ba za su taɓa taimakon ‘yan Najeriya ba saboda suna cikin kasuwanci mai riba tare da ‘yan ta’adda.
“Idan kuna jiran su su taimake ku, za ku mutu ɗaya bayan ɗaya. A wannan lokaci, kun fahimci cewa siyasa ce da kasuwanci na hauka”
Me zaku ce?
TALLAH: Ku Sauke Application Ɗin Data Da Za Ku Dinga Samun Ku.ɗi Da Shi Cikin Sauƙi
Duk wanda ke aiki da App din datar nan wato SAUKIDATA ya je ya yi withdrawal din commission dinsa.
Ku ma za ku iya dauko wannan App din domin samun wannan garabasar domin duk datar da kuka saya ko kuka sayar kuna da commission da za ku samu daga wannan app ɗin namu
Ku duba comment section domin samun wannan garaɓasa 👇 👇 👇
