SUNNONI DA AKA MANTA DA SU :
– Alwala kafin bacci.
– Murje ido idan an farka daga barci
– Yar tafiya ba takalmi, kamar a cikin gida.
– Yin Aswaki.
– Shiga maƙabarta ba takalmi, inda ba cutarwa.
– Yi wa yara ƙanana sallama.
– Yi ma Iyali sallama idan an dawo daga tafiya.
Shaykh Muhammad Bin Uthman [hafizahullah]
