Wani Chairman ya raba kurar ruwa ga mutanensa..
Chairman din da yake wakiltar Roni dake jihar Jigawa ya raba kurar ruwa ga mutanensa.
dayake rabon kurar ruwa ga jama’ar ya bayyana irin muhimmancin dazatayi garesu musamman tafuskar taimakawa mutane wajen rage radadin rashin ruwan sha.
Yakuma kara dacewa wadansu shugabanni sunajin kunyar rabawa juma’a kananan kayan amfani saboda jin kunya, inda hakan yakesanya su jan lokaci mai tsawo batare da sunyiwa mutane komaba harsu gama shekarun mulkinsu.
Daga karshe yaja hankalin wadanda suka rabauta dasamun wannan kura dasu yi kokari wajen aiki tayadda suma zasu zama wasu a rayuwa
Me zaku ce?
