Wannan Hoton Wani Babban Mutum Ne Da Iyalinsa a Lokacin Samartaka, Sananne Ne A Kasar Nan Kuma Dan Arewa Ne.
Ya Rike Manyan Muqamai a Kasar Nan, Kuma Har Yanzu Yana Nan a Raye Da Randa Bai Mutuba Dashi Ake Damawa a Kasar Nan
Wazai Fada Mana Sunansa Da Asalin Sa?