Anga bidiyon badala a shafin KB International, mutane dayawa sunyi Allah wadai, duk saboda neman duniya.
Kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon:
Mutane da yawa sunyi ca akan wani bidiyo da aka gani a story kb international inda jama’a dayawa suke ganin hakan bai dace ba, kuma kamar ya saba da dokan musulunci inda wasu ke ganin shida yake daya daga cikin masu bayarda da tarbiya da tallata al’adar mallam bahaushe bai kamata ace ya daura irin wannan bidiyon ba kamar yadda zaku ga bidiyon anan:
Kasancewar shi dan film kuma daya daga cikin wayanda ake ganin kimarsu wanda da yawa daga cikin mutane ke koyi dasu bai kamata yana daura bidiyon batsa a story sa ba don neman kudin monetization, wanda in dai ya samu kudi ta wannan hanyar wuta yake cin wa cikin sa inji usman Muhammad kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon: https://kannywoodnewspage.blogspot.com/2025/11/anga-bidiyon-badala-shafin-kb.html
Bidiyon dai da ya daura babu kyan gani kuma da alamu yana nuna cewa shida kansa ya daura bawai wani bane ya dauki wayar ya daura, hakan ya taso da wata cece-kuce da akayi tayi akan shi kwanakin baya inda mutane ke ganin cewa to tabbas babu abunda kb bazai iya aikawa akan kudi ba kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon: https://kannywoodnewspage.blogspot.com/2025/11/anga-bidiyon-badala-shafin-kb.html
Kwanakin baya dai anga jarumin a wani bidiyo inda yake cewa zai iya tallata gida akan kudi wanda daga baya ya futo yayi magana yace shi bai fadi haka ba, yanke masa magana akayi kuma kowa yasan cewa bazai aikata hakan ba, sai gashi kuka an sake ganin wani bakon abu wanda ta saka mutane cikin rudani kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon: https://kannywoodnewspage.blogspot.com/2025/11/anga-bidiyon-badala-shafin-kb.html
Ga cikakken bidiyon da shaidu: https://kannywoodnewspage.blogspot.com/2025/11/anga-bidiyon-badala-shafin-kb.html
Shin me zaku iya cewa Akan Hakan?
#kannywoodNews
