Marigayi Habibu shehu Gaya ‘ Wanda akafi sani da Damamisau : shima yabamu gudumuwa a wasan kwakwayo musamman ma ‘ chamama ‘ Hamdala cultural group wudil ‘ Fina finan Rabilu musa Ibro
_______________________________
Habibu shehu Gaya ‘ jarumi marubuci ‘ mai shiryawa ‘ yakan fito a matsayin Alhaji Damamusau ‘ Fina finanmu a shekarun baya
________________________________
Shine ya rubuta wadannan Fina finan a shekarun baya
“Inkaki sharar masallaci ”
“Icce tun yana danye ”
” Dodanniya ”
“Hauka baya hanaso ”
“Ana kukan targade ”
dasauransu
_____________________________
Dukaninsu wadannan Fina finan ‘ marigayi Alhaji musa Na sale mai kaset kofar wambai ‘ yadauki nauyinsu ‘ kuma Malam Haruna Kutama ne yabada umarninsu
_______________________________
Acikin Fina finansa wanne kuka Tina dashi yaburgeku ‘?Allah yajikansa da gafara ‘ Allah ya albarkaci zuri’arsa amin
______________________________
✍️ Yau Dankama
18-November-2025
