Ramatu Garba Danlami : Ramatu Ramcy radio kano am & FM ‘ itama alewace irin tada tabamu gudumuwa wajen nishadantar damu wajen sauraren rediyo kano na gidan bello Dandago
______________________________
mai gabatarwa ‘ mai shiryawa ‘ mai gabatar da shagalin biki mc ‘ kuma malamar makaranta (lecturer) mai koyarda abinci a gidan rediyo
_______________________________
sun nishadantar damu fun farkon bude tashar FM kano ‘ inda suke gwangwajemu da wakokin turawa Nada ‘ harma yanzu tana cigaba da nishadantar damu tareda su m.c.s.k
__________________________________
Abokanin aikinta tun wancan lokacin
” Babangida umar ”
“musa Muhammed inya”
“Muhammed Aminu jolly”
” Atine mai mota ”
“Muhammad umar kaigama ”
dasauransu
____________________________
Allah yakara Mata lafiya da Nisan kwana ‘ Allah yajikan mijinta da rasu a shekarar 2022 ‘ Allah ya albarkaci zuri’arta amin
________________________________
Dawanne shiri kuke tinawa da Ramatu Ramcy Baby ? sannan Ina tsofaffin daliban ‘ school of management studies ‘ shin wanne fata zakuyi Mata ?
________________________________
✍️ Yau Ibrahim Dankama
21-November-2025
______________________________
#karo_da_goma #radikano #fmkano
Related Posts
Add A Comment
