Wannan Itace Aishatu umar mahuta zabi sonka gidan rediyo tarayya Kaduna : sune suka hada kawunan yan arewa wajen karanta sakonninsu wajen zabi sonka’ sannan tana karanta zaben kabo Air
***********************************
Allah yakara Mata lafiya DA Nisan kwana mai anfani amin ‘Allah ya albarkaci zuri’arta amin
***********************************
mutayata wajen irin mutanen datake karanto sunayensu acikin shirinta na zabi sonka ‘ sannan menene zaku iya tinawa da wannan baiwar Allah
*****************************”*”***
✍️ Yau Ibrahim Dankama
12-December-2025
***********************************
#mutinabaya #viralreelsシvideo #viralreelschallenge #radiokaduna
************************************
Wannan Itace Aishatu umar mahuta zabi sonka gidan rediyo tarayya Kaduna :
Related Posts
Add A Comment
