lokutan da za a ɓarje gumi tun daga zagayen ƴan 16 har zuwa wasan ƙarshe: ✅🏆
• Zagayen ƴan 16: Watan Maris 10–11 da 17–18, 2026
• Kwata Fainal: Afrilu 7–8 da 14–15, 2026
• Semi- Fainal: Afrilu 28–29 da Mayu 5–6, 2026
• Wasan ƙarshe: Mayu 30, 2026 a Budapest 🏟️🔜
• Fagen Wasanni
