An Samu Hatsañiya Tsakanin Musa Mai Sana’a Da Jami’an Tsaron Asibitin Aminu Kano
Fitaccen dan tijàra acikin fim Musa Mai Sana’a ya hadu da gamonsa inda ya hadu da wasu jami’an tsaron da suka hana shi shiga asibiti a dalilin motarsa bata da lamba, a yayinda suka tilasta masa dole sai ya saka lambar kafin su bashi damar shiga asibitin, wanda daga bisani ya dauko lambar ya saka a motar tasa sannan daga bata su ka bashi damar wucewa bayan an samu wata yar hayaniya a wurin
Shin kuna ganin Tíjarar sa a fim ta masa amfani?
