Author: Yusif Saraki Madigawa

Benjamin Adesanya Maja Adekunle, born on June 26, 1936, and passing away on September 13, 2014, left an indelible mark as a Nigerian Army Brigadier and commander during the Civil War. Hailing from Kaduna, Adekunle’s diverse heritage included a father from Ogbomosho and a mother of Bachama ethnicity. His educational journey took him to the government college in Okene, now Abdul Aziz Atta Memorial College, Okene, Kogi State. In 1958, immediately after completing his school certificate examinations, he enlisted in the Nigerian Army. Successfully passing the army selection exams, he proceeded to the Royal Military Academy Sandhurst in the UK,…

Read More

WANNAN SHINE MARIGAYI MAJOR JAFAR YUSUF ALIYU, WANDA AKAFI SANIN SHI DA “SARKI SOJA” Ya rasu a shekarar 2003. Asalin dan unguwar Kahu ne a Zariya City. Marigayi Major Jafar mutum ne mai halin kirki, bawan Allah mai son jama’a da jajircewa wajen ganin an samu ci gaba, musamman ta fuskar tallafa wa matasa domin su samu damar yin karatu. Muna roƙon Allah Madaukakin Sarki Ya jaddada masa rahama, Ya gafarta masa, Ya sanya shi cikin mafificin matsayi a Aljannatul Firdausi.

Read More

Marigayiya Dala Isah Bakori : itace Bariki matar Usman baba Fategi acikin shirin Samanja mazan fama ” dakuma ” Duniya budurwar wawa “sune jarumanmu na farko farko wajen wasan kwaikwayo __________________________________ Dala Isah Bakori sunbamu nishadi a shekarun baya ‘ a lokacin mulkin soja ‘ inda suka nishadantar damu da shirin wasan kwaikwayo mai kayatarwa na Samanja mazan fama ‘ bayan karbar mulkin farar hula ‘ sai aka maida shirin ” Duniya budurwar wawa ” ________________________________ Dala Isah Bakori ‘ ta’iya acting Bariki sosai ‘ a matsayin matar soja mai matsayin Sargent major ‘ Wanda aka chanza sunan daga turanci…

Read More

WAN NAN SHINE MARIGAYI ALHAJI AMADU 007 SARARI ‘ SHIMA YANA CIKIN YAN KUNGIYAR ZABI SONKA ‘DA’AKE GABATARWA A GIDAN REDIYON TARAYYA DAKE KADUNA __________________________________ SUNE SUKE GAISHEDA ‘ MUTANE A GIDAJEN RADIO DAN SADA ZUMUNCI ‘ WANDA ALHERINE DAN TUNAWA DA MUTANE YAN’ UWA DA SUKE ZAUNE A MABAMBANTAN GARURUWA, INDA A LOKACIN BA WAYA BALLANTANA A RIKA KIRA ANA GAISAWA DA JUNA SAITA RADIO. ________________________________ A LOKACIN MAI HALINE KAWAI YAKE DA WAYAR TANGARAHO A GIDANSA SHIMA BA KOWA YAKE KIRA BASAI MAI IRIN WAN NAN WAYA. AMMA MUTANE A YAU GA DAN’UWANKA KUNA ZAUNE A…

Read More

Ramatu Garba Danlami : Ramatu Ramcy radio kano am & FM ‘ itama alewace irin tada tabamu gudumuwa wajen nishadantar damu wajen sauraren rediyo kano na gidan bello Dandago ______________________________ mai gabatarwa ‘ mai shiryawa ‘ mai gabatar da shagalin biki mc ‘ kuma malamar makaranta (lecturer) mai koyarda abinci a gidan rediyo _______________________________ sun nishadantar damu fun farkon bude tashar FM kano ‘ inda suke gwangwajemu da wakokin turawa Nada ‘ harma yanzu tana cigaba da nishadantar damu tareda su m.c.s.k __________________________________ Abokanin aikinta tun wancan lokacin ” Babangida umar ” “musa Muhammed inya” “Muhammed Aminu jolly” ” Atine…

Read More

Hoton Marigayi Sani Abacha da wasu Abokan Aikin Sa Su 7 a Makarantar Horar da Hafsoshin Soja ta Mons Officer Cadet School, Aldershot, dake kasar UK: A Shekarar 1963, Ranar Passing Out Parade a Mons Officer Cadet School, Aldershot, UK. Daga cikin su Afrikawa mutum 24 da suka halarci taron, Mutum 8 yan Najeriya ne Daga hagu: N.S. Ofie, G.A. Ginger, S. Abacha, A. Mohammed, G.I. Idoko, A.A. Ilorin, R.V.I. Asom, da O.I. Ekwedike an rufe Makarantar Mons Officers Cadet School a shekarar 1972 kuma duk ayyukanta aka mayar da su zuwa RMAS, wadda aka fi sani…

Read More

Hoton Marigari Muhammadu Buhari da Matarsa Ta Farko Da ‘Ya’yansa.. An dauki Hoton ne a lokacin yana tare da marigayiyar matarsa Safinatu da Yayansu; Fatima, Hadiza da Zulaihat a gidan gwamnati, a fadar mulki ta Dodan Barrack legas. Tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari yayi Aure kafin matarsa da tayi masa takaba Aisha Buhari. Buhari tun yana matashin soja ya auri Safinatu a watan Disamba 1971, jim kadan bayan kammala karatunta na jami’a, kuma sun haifi ‘ya’ya biyar tare, Fatima, Hadiza, Zulaihat, Safinatu da kuma marigayi Musa. An ce Buhari ya san Safinatu tun tana da shekara 14 kafin aurensu.…

Read More