Author: Yusif Saraki Madigawa
Marigayiya Dala Isah Bakori : itace Bariki matar Usman baba Fategi acikin shirin Samanja mazan fama ” dakuma ” Duniya budurwar wawa “sune jarumanmu na farko farko wajen wasan kwaikwayo __________________________________ Dala Isah Bakori sunbamu nishadi a shekarun baya ‘ a lokacin mulkin soja ‘ inda suka nishadantar damu da shirin wasan kwaikwayo mai kayatarwa na Samanja mazan fama ‘ bayan karbar mulkin farar hula ‘ sai aka maida shirin ” Duniya budurwar wawa ” ________________________________ Dala Isah Bakori ‘ ta’iya acting Bariki sosai ‘ a matsayin matar soja mai matsayin Sargent major ‘ Wanda aka chanza sunan daga turanci…
WAN NAN SHINE MARIGAYI ALHAJI AMADU 007 SARARI ‘ SHIMA YANA CIKIN YAN KUNGIYAR ZABI SONKA ‘DA’AKE GABATARWA A GIDAN REDIYON TARAYYA DAKE KADUNA __________________________________ SUNE SUKE GAISHEDA ‘ MUTANE A GIDAJEN RADIO DAN SADA ZUMUNCI ‘ WANDA ALHERINE DAN TUNAWA DA MUTANE YAN’ UWA DA SUKE ZAUNE A MABAMBANTAN GARURUWA, INDA A LOKACIN BA WAYA BALLANTANA A RIKA KIRA ANA GAISAWA DA JUNA SAITA RADIO. ________________________________ A LOKACIN MAI HALINE KAWAI YAKE DA WAYAR TANGARAHO A GIDANSA SHIMA BA KOWA YAKE KIRA BASAI MAI IRIN WAN NAN WAYA. AMMA MUTANE A YAU GA DAN’UWANKA KUNA ZAUNE A…
Ramatu Garba Danlami : Ramatu Ramcy radio kano am & FM ‘ itama alewace irin tada tabamu gudumuwa wajen nishadantar damu wajen sauraren rediyo kano na gidan bello Dandago ______________________________ mai gabatarwa ‘ mai shiryawa ‘ mai gabatar da shagalin biki mc ‘ kuma malamar makaranta (lecturer) mai koyarda abinci a gidan rediyo _______________________________ sun nishadantar damu fun farkon bude tashar FM kano ‘ inda suke gwangwajemu da wakokin turawa Nada ‘ harma yanzu tana cigaba da nishadantar damu tareda su m.c.s.k __________________________________ Abokanin aikinta tun wancan lokacin ” Babangida umar ” “musa Muhammed inya” “Muhammed Aminu jolly” ” Atine…
Hoton Marigayi Sani Abacha da wasu Abokan Aikin Sa Su 7 a Makarantar Horar da Hafsoshin Soja ta Mons Officer Cadet School, Aldershot, dake kasar UK: A Shekarar 1963, Ranar Passing Out Parade a Mons Officer Cadet School, Aldershot, UK. Daga cikin su Afrikawa mutum 24 da suka halarci taron, Mutum 8 yan Najeriya ne Daga hagu: N.S. Ofie, G.A. Ginger, S. Abacha, A. Mohammed, G.I. Idoko, A.A. Ilorin, R.V.I. Asom, da O.I. Ekwedike an rufe Makarantar Mons Officers Cadet School a shekarar 1972 kuma duk ayyukanta aka mayar da su zuwa RMAS, wadda aka fi sani…
Kantoman Mulkin Soja Na Jahar Kaduna Na Uku Shine Air Vice Marshal Muktar Muhammed Daga Shekarar 1977, Zuwa 1978. Dan Asalin Wace Jaha Ce Kuma Wane Kabila Ne?
Kantoman Mulkin Soja Na Jahar Kano Na Uku Shine Gr, Captain ISHAYA ABOI SHEKARI OON Daga Shekarar 1978, Zuwa 1979. Shi Kuma Dan Asalin Wace Jaha Ce Kuma Wane Kabila Ne?
JIYA BA YAU BA… Wani hoto na Janar IBB da Manjo Mamman J. Vatsa, a lokacin samartakarsu a rundunar soji a shekarar 1969. Kaida Gani Kasan Anyi Zama Na Amana Malam Allah Yajikan Su Yayi Masu Rahama Ameen
Hoton Marigari Muhammadu Buhari da Matarsa Ta Farko Da ‘Ya’yansa.. An dauki Hoton ne a lokacin yana tare da marigayiyar matarsa Safinatu da Yayansu; Fatima, Hadiza da Zulaihat a gidan gwamnati, a fadar mulki ta Dodan Barrack legas. Tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari yayi Aure kafin matarsa da tayi masa takaba Aisha Buhari. Buhari tun yana matashin soja ya auri Safinatu a watan Disamba 1971, jim kadan bayan kammala karatunta na jami’a, kuma sun haifi ‘ya’ya biyar tare, Fatima, Hadiza, Zulaihat, Safinatu da kuma marigayi Musa. An ce Buhari ya san Safinatu tun tana da shekara 14 kafin aurensu.…
JIYA BA YAU BA… A shekarar 1993, Abacha ya rushe tsohuwar Armed Forces Ruling Council (AFRC) lokacin da ya karɓi mulki, ya maye gurbinta da Provisional Ruling Council (PRC), wanda ya zama babban kwamitin yanke shawara na mulkinsa. Mambobin Kwamitin Mulkin Soja na wucin-gadi (PRC) na Abacha sun haɗa da: 1. Janar Sani Abacha Shugaban Ƙasa, Kwamanda-in-Chief na Sojojin Najeriya, kuma Shugaban PRC Ya riƙe cikakken ikon gwamnati da rundunar soji, yana jagorantar dukkan zaman kwamitin. — 2. Laftanar Janar Donaldson Oladipo Diya Chief of General Staff kuma Mataimakin Shugaban PRC Diya shi ne na biyu a mulki bayan…
Aisha buhari Tana daga cikin Diary na baba buhari wadda ta taka muhimmiyar rawa A rayuwarsa Ta raka shugaban har sau 2 wajen rantsarwa A matsayin lamba 1 ta kuma fuskanci abubuwa dama daga media ganin irin Labaran jita jita Da yan Nigeria suka yada na batun Kara Aure da wata ma’ana za ai mata kishi ya A lokacin bata kasar daga saukarta a filin jirgin sama BBC Hausa tayi hira da ita ga amsar data bada Bayan dogon lokaci ba ta kasar har ake jita-jitar ta yi yaji ne, mai dakin Shugaba Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta koma kasar,…