Author: Yusif Saraki Madigawa
Kannywood bazata mance da Zainab Idris ba tazo kannywood tunda wuri akarkashin jarumi abas sadik suna zaune company daya wato fkd suna Kula da kayan kwastum wato kayan sawa na film abas yana bawa maza kaya zainab tana bawa mata kaya Sai wani film za a shirya akai ta jiran safiya musa kanwar ta ta rasu batazoba kawai Sai Ali nuhu yace agwada zainab agani ana sakata Sai mamaki akaga ta iya acting da rawa anan aka kara bata Dama wajan wani film. Sansani anan duk tabige kowa wajan rawa take kowa yadinga sakata a film soyayaya mai karfi ta…
David Attenborough Fans Maybe he knew he was dying…maybe that’s why this coyote chose to lay in a graveyard and admit defeat. Lucky for him, Glen would be visiting that graveyard and would not rest until he found help for this poor, suffering creature. He had no fight in him when we came out to get him. He couldn’t even run away. We drew blood on him to check his clot time. His blood should have clotted in 2-5 min. We drew the blood Saturday…it still hasn’t clotted. It had to be poison and the worst case I’ve ever seen…
*DALILIN DA YA SA BAHAUSHE KE KIRAN RIGA DA SUNA “TAGUWA”!* Akwai wani maƙeri a da can mai suna *Ado-guwa*, sananne a sana’ar ƙira a ƙasar Hausa tun kafin zuwan Fulani. Wata rana, matar sa ta aiko ɗan su don ya ɗebo mata *garwashi* daga maƙerar mahaifinsa domin ta hura wuta. A wannan lokaci, Ado-guwa ya wanke *bargonsa* ya shanya shi bisa ciyawa don ya bushe. Amma sai yaron ya taka kan bargon da ƙafa, kuma daya daga cikin garwashin da yake ɗauke dashi ya zame, ya faɗo tsakiyar bargon har ya fara ƙonewa! Da Ado-guwa ya lura da hakan,…
Dantala Uba Nuhu Kura Kotun Dai Ta Majistare Dake Kafin Maiyaki Bisa Jagorancin Maisharia Muhammd Alh Isa Ta Sake Iza Keyar Wanii Matashi Dan-Asalin Karamar Hukumar Warawa Mai-Suna Yahaya Zuwa Gidan Ajiya Da Gyaran Hali Tare Da Dankashi a Hanun Jamiin Gidan Ajiya Da Gyaran Hali Zakariya Abdullahi Kurmawa Bisa Zarginsa Da Zuwa Kasuwar Agari Show a Karamar Hukumar Bebeji Sailin Da Yake Sayar Da Fawa Band Da Wayoyin Hannu’ Inda Hakan Yayi Sanadiyar Haddasa Rugima Da Wani Mai-Suna Nura Tarauni Bisa Zargin Sata Da Sayar Da Kayan Satar Ciki Harda Fawa Band Tun Usuli Sun Hadu a Kasuwar Karamar…
Takaitacce tarihin rayuwar jaruma safiya musa sunanta safiya musa garkida mahaifinta baban soja kasa ne mahaifiyarta yar kasar mali ce Allah yakullah wannn aure safiya daga zuwa kallon film wajan su yakubu lere kaduna hankali ta yadawo San shiga film inda Ishak sidi ishak yayi mata hanyar zuwa kannywood inda yahadata da dractor hafizu Bello daga nan Allah yahadata tazama zakaran gwajin dafi a wancan lokacin duk wani film idan babu safiya sorry sunan mijinta Alhaji Abdullahi baban kunbo mutumin kirki ne Sunada yaya hudunsuna zaune lafiya Masha Allah safiya
Did you know that plains bison is a matriarchal led species? They rely on the wisdom of experienced females to guide the herd. Traditional Lakota culture follows the bison’s social structure, placing great value in the women-led leadership. This National Bison Day, we are celebrating the return of the bison to the Great Plains and their vital importance to both the grasslands and Indigenous communities.
Before California’s network of 124 marine protected areas, sea otters were the first victims of the area’s boom-and-bust use of ocean resources. This slideshow from underwater photographer Marc Shargel’s new publication, “Yesterday’s Ocean: A History of Marine Life on California’s Central Coast” helps tell the story. http://ocean.ly/1alEg8R
Allahu akbar, Wannan fuska tun aka haife ta take haske, kuma gashi hasken ta haryanzu yana ta ƙara haske, kuma zata cigaba da haske har ƙarshen Rayuwa insha Allah. Allah ya ƙara Maka istiqama Maulana
The Oman Environmental Association signed a memorandum of understanding with the Oman Road Safety Association, in a new step towards promoting sustainability and environmental responsibility within the basic infrastructure and development sectors in the Sultanate of Oman. 🌍 Together, we strive to promote environmental awareness, support conservation initiatives and adopt eco-friendly practices that keep Oman’s vision for a sustainable future. #جمعية_البيئة_العُمانية #عمان The Environment Society of Oman (ESO) has signed a Memorandum of Understanding (MoU) with the Oman Road Safety Association, marking a new step toward promoting sustainability and environmental responsibility within Oman’s infrastructure and development sectors. 🌍 Together, we…
This is where the story began for Benjamin Fredrick.🥹 The young, promising defender started his career a few years ago, playing for an academy in Kaduna State Nigeria🇳🇬 The club, Simoiben Academy, was founded by Super Eagles winger Moses Simon and his wife, Ibukun. I’m sure Moses Simon will be extremely proud to see one of his own products doing so well and even more delighted that they are now playing side by side in the Super Eagles❤️