Author: Yusif Saraki Madigawa

Dragons of martial arts cinema Donnie Yen, Jackie Chan, Jet Li, and Bruce Lee. Four forces. Four philosophies. One legacy. Discipline, speed, precision, and spirit. Each frame carries a different flame forged through decades of sweat, pain, and perfection. These icons did not just perform fights, they defined how the world sees martial arts on screen. From explosive power to surgical control, from flow to ferocity, this is the visual history of combat cinema. Timeless, influential, and untouchable. Legends do not age. They echo. 🐉

Read More

Happy 31st Birthday to Pretty Jyoti Amge🎉🎂🍰 Jyoti Kishanji Amge is an Indian actress who holds the Guinness World Record as the world’s shortest living woman. She was officially recognized for her height of 62.8 centimeters. Beyond her record, Jyoti has gained international fame through television appearances and acting roles. Her unique stature has made her a global personality, admired for her confidence and charm.

Read More

TIRƘASHI: Babban Malamin Addinin Musulunci a Jihar Nasarawa Ya Yi Sama da Fadi da Gidan Marayu, Ya Cinye Kuɗin Wani babban malamin addinin Musulunci a Jihar Nasarawa ya cin amana da almundahana, bayan da ake zargin ya siyar da gidan marayu da aka damƙa masa kulawa a matsayin amana, tare da cinye kuɗaɗen da aka sayar da gidan. Majiyoyi masu tushe na kusa da lamarin sun bayyana cewa ba wannan ne karo na farko da ake fuskantar irin wannan matsala ba, domin a shekarun baya an taɓa sayar da gidan marayun, lamarin da ya haifar da ce-ce-ku-ce da zazzafar…

Read More

Jarumi JEETENDRA ke nan da jaruma SRIDEVI a film me suna AKALMAND, wannan film ya fita a shekarar 1984, wannan hadi na wadannan manyan jarumai hadi ne da ba zai mantu ba a tarihi, yawancin jarumai mata na wannan zamanin,hadin su da jarumi JEETENDRA ya amsu matuka,misali, JAYA PRADA, HEMA MALINI, REKHA, REENA ROY,NEETU SINGH, wannan hadi ya fitar da manyan finafinai a wannan zamanin, misali HIMMATWALA(1983),TOHFA, wannan film shine film a shekarar da ya fi ko wane film amsuwa

Read More

Umaru Mohammed, jami’in soja ne kuma shugaba a tarihin Najeriya, wanda aikinsa ya yi daidai da ɗaya daga cikin muhimman lokutan sauyi bayan samun ‘yancin kai. An haife shi a garin Hadejia, yankin da a yanzu ake kira Jihar Jigawa. Ya shiga aikin rundunar sojan Najeriya, inda ya fara a hankali a hankali ta hanyar ladabi, jajircewa da kwarewa, har ya kai matsayin Brigadier General, wanda ke nuna cewa yana daga cikin manyan jagororin soja a zamaninsa. A watan Yuli na shekarar 1975, bayan sauyin mulki da ya kawo Janar Murtala Mohammed kan mulki, aka naɗa Umaru Mohammed…

Read More

BAZAN GUDU IN BAR AL’UMMATABA IN JI SARDAUNAN SOKOTO. Ranar juma’ar da za’a kashe su firimiyan jahar Arewa Sardaunan Sokoto, firimiyan jahar yamma Akintola yazo kaduna wurin Sardauna. Lokacin da Akintolan yazo Sardauna na Masallacin Juma’a sai yaba daya daga cikin ministocinshi Michele Audu Buba umurnin cewar yaje ya tari Akintola. Bayan Sardauna ya idar da Sallah yazo sun yi wata ganawa ta sirri da Akintola, da Birgediya Samuel Ademulegun. Duk da yake marubuta sun rabu biyu akan abun da suka tattauna. Wasu sun ce sun tattaunane akan rikicin jahar yamma. In da wai Akintolan ya roki…

Read More

Wannan Itace Aishatu umar mahuta zabi sonka gidan rediyo tarayya Kaduna : sune suka hada kawunan yan arewa wajen karanta sakonninsu wajen zabi sonka’ sannan tana karanta zaben kabo Air *********************************** Allah yakara Mata lafiya DA Nisan kwana mai anfani amin ‘Allah ya albarkaci zuri’arta amin *********************************** mutayata wajen irin mutanen datake karanto sunayensu acikin shirinta na zabi sonka ‘ sannan menene zaku iya tinawa da wannan baiwar Allah *****************************”*”*** ✍️ Yau Ibrahim Dankama 12-December-2025 *********************************** #mutinabaya #viralreelsシvideo #viralreelschallenge #radiokaduna ************************************

Read More

JIHAR DA TAFI KOWACE JIHA YAWAN MUTANE A NAJERIYA 🔥 Jihar Lagos ita ce jiha mafi girma a Najeriya ta fuskar yawan jama’a da kuma tattalin arziki. A cewar kidayar jama’a ta 2006 da kuma kimantawa na 2016, yawan al’ummarta ya haura miliyan 21, wanda ya fi sauran jihohi. Tana kudu maso yammacin ƙasa, kuma ita ce cibiyar kasuwanci mafi girma a Afirka, tare da GDP da ya wuce Naira Tiriliyan 41. Jihohi kamar Kano (kusan miliyan 9) da Oyo (miliyan 16) suna bi bayanta, amma ba su kai na Lagos ba.04ccc9bccf46

Read More