Author: Yusif Saraki Madigawa
DA DUMI-DUMI: Sarkin Nafada Ya Kaddamar Da Sabbin Dokokin Rage Tsadar Aure A Garin Daga Muhammad Kwairi Waziri Wakilin Mai Martaba Sarkin Nafada, Alhaji Umaru Muhammad Baraya (Madakin Nafada), dake jihar Gombe, ya gabatar da sabon tsarin rage tsadar aure da kuma magance matsalolin da ke hana sauƙin aure a cikin al’umma. Taron ya gudana ne a Unguwar Madaki, Gundumar Nafada Central Ward, tare da goyon bayan manyan hukumomi, kotun majistare, da jami’an tsaro. Sabon dokar za ta fara aiki daga shekara ta 2025, inda matasa suka samu gargadi mai tsanani da kada su tsokani ko raina ’yan mata da…
Raham Saidu ta gamu da Zolayan Masu bibiyarta kan Bidiyon da ta Saka a shafinta Wanda suna Zarginta da tallata kanta da Girman nononta suna Mana Fatan Allah ya kawo Kasuwa Sai dai hakan baiyi wa Rahama Saidu Dadi ba inda Tayi martani a salon matakin Mai ban Haushi.
Fadar Sarkin Zaman Lafiya na gaishe ku Jakadun wanzar da Zaman Lafiya a kasa. Muna alfahari da dukkan masu kokari da bada gudunmawa Wajen ganin Cewar an Sanar da Zaman Lafiya a koina. Zaman Lafiya shine cigaban kowacce al’umma Mu Kalli inda ba Zaman Lafiya ya Rayuwar take kasance a wannan Zamani ?
Wannan Hoton Wani Babban Mutum Ne Da Iyalinsa a Lokacin Samartaka, Sananne Ne A Kasar Nan Kuma Dan Arewa Ne. Ya Rike Manyan Muqamai a Kasar Nan, Kuma Har Yanzu Yana Nan a Raye Da Randa Bai Mutuba Dashi Ake Damawa a Kasar Nan Wazai Fada Mana Sunansa Da Asalin Sa?
Dragons of martial arts cinema Donnie Yen, Jackie Chan, Jet Li, and Bruce Lee. Four forces. Four philosophies. One legacy. Discipline, speed, precision, and spirit. Each frame carries a different flame forged through decades of sweat, pain, and perfection. These icons did not just perform fights, they defined how the world sees martial arts on screen. From explosive power to surgical control, from flow to ferocity, this is the visual history of combat cinema. Timeless, influential, and untouchable. Legends do not age. They echo. 🐉
Ko wane cikakken namiji mai lafiya idan ya tashi bacci zai ga Alƙalaminsa a tsaye wannan shine cikakken namiji amma duk wanda yaga bata miƙewa to gaskiya bai da lafiya, saboda haka ga magani kuje ku haɗa zaku min godiya ko yau kasha gobe da safe a miƙe zaka tashi. Ku latsa wannan link don kallon Bidiyon bayanin a comment section
Happy 31st Birthday to Pretty Jyoti Amge🎉🎂🍰 Jyoti Kishanji Amge is an Indian actress who holds the Guinness World Record as the world’s shortest living woman. She was officially recognized for her height of 62.8 centimeters. Beyond her record, Jyoti has gained international fame through television appearances and acting roles. Her unique stature has made her a global personality, admired for her confidence and charm.
Happy 70th Birthday to the Legendary Osofia (Nkem Owoh)🎂🎉🍰💯 Nkem Owoh is a Nigerian actor, comedian, and singer. In 2008, he won the Africa Movie Academy Award for Best Actor in a Leading Role for his performance in the Nigerian film Stronger than Pain.
TIRƘASHI: Babban Malamin Addinin Musulunci a Jihar Nasarawa Ya Yi Sama da Fadi da Gidan Marayu, Ya Cinye Kuɗin Wani babban malamin addinin Musulunci a Jihar Nasarawa ya cin amana da almundahana, bayan da ake zargin ya siyar da gidan marayu da aka damƙa masa kulawa a matsayin amana, tare da cinye kuɗaɗen da aka sayar da gidan. Majiyoyi masu tushe na kusa da lamarin sun bayyana cewa ba wannan ne karo na farko da ake fuskantar irin wannan matsala ba, domin a shekarun baya an taɓa sayar da gidan marayun, lamarin da ya haifar da ce-ce-ku-ce da zazzafar…
Jarumi JEETENDRA ke nan da jaruma SRIDEVI a film me suna AKALMAND, wannan film ya fita a shekarar 1984, wannan hadi na wadannan manyan jarumai hadi ne da ba zai mantu ba a tarihi, yawancin jarumai mata na wannan zamanin,hadin su da jarumi JEETENDRA ya amsu matuka,misali, JAYA PRADA, HEMA MALINI, REKHA, REENA ROY,NEETU SINGH, wannan hadi ya fitar da manyan finafinai a wannan zamanin, misali HIMMATWALA(1983),TOHFA, wannan film shine film a shekarar da ya fi ko wane film amsuwa