Author: Yusif Saraki Madigawa
Tashin Hankali: Ma’aikatar tsaro ita kanta bata tsira ba, inda masu garkuwa da mutane suka sace mata Ma’aikata har guda shida. Kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon: Rikicin tsaro ya sake daukar sabon salo a Najeriya, yayin da rahoton Sahara Reporters ya tabbatar cewa ’yan bindiga sun yi garkuwa da manyan daraktoci guda shida daga Ma’aikatar Tsaro (Ministry of Defence) a kan hanyar Kabba–Lokoja, kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon: Rahoton ya ce jami’an gwamnatin mata ne gabaɗaya, waɗanda ke kan hanyarsu daga Lagos zuwa Abuja domin halartar jarrabawar karin matsayi. Sai dai a tsakiyar hanya aka dauke…
Anga bidiyon badala a shafin KB International, mutane dayawa sunyi Allah wadai, duk saboda neman duniya. Kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon: Mutane da yawa sunyi ca akan wani bidiyo da aka gani a story kb international inda jama’a dayawa suke ganin hakan bai dace ba, kuma kamar ya saba da dokan musulunci inda wasu ke ganin shida yake daya daga cikin masu bayarda da tarbiya da tallata al’adar mallam bahaushe bai kamata ace ya daura irin wannan bidiyon ba kamar yadda zaku ga bidiyon anan: Kasancewar shi dan film kuma daya daga cikin wayanda ake ganin kimarsu…
Duk kudinka nafika suna, sai dai kazo ka nemeni bawai ni na neme ka ba, saboda inada jama’a da yafi naka cewar jarumi Abdul Sahir. Kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon: Jarumi sahir yayi wasu maganganu da yaja hankalin Jama’a inda ake ganin kamar hakan ya saba da hankali wasu ma suna ganin kamar kawai jarumin neman suna yakeyi, duk da cewa tabbas jarumin sananne ne yanzu a duniyar daukakakku kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon: Jarumin ya bayyana cewa duk wani mai kudi ko wani dan siyasan da aka gansu tare to su suka neme shi, shi…
SUNNONI DA AKA MANTA DA SU : – Alwala kafin bacci. – Murje ido idan an farka daga barci – Yar tafiya ba takalmi, kamar a cikin gida. – Yin Aswaki. – Shiga maƙabarta ba takalmi, inda ba cutarwa. – Yi wa yara ƙanana sallama. – Yi ma Iyali sallama idan an dawo daga tafiya. Shaykh Muhammad Bin Uthman [hafizahullah]
Victor Osimhen: “I am inspired by Sadio Mané. But I have a different goal compared to his. He is building infrastructure for the community of Senegal. That is awesome. But for me, I want to help disabled challenged people across Africa. I will always do my best to help where I can help. I am in the process of opening headquarters in Africa which will help to achieve this goal. If you don’t have a leg, we will create a new one for you. If it’s an arm, we will create a new one for you. We want them to…
Captaincy 🇳🇬⚽🦅 Victor Osimhen is likely to lead the super eagles as an acting captain tomorrow against Dr. Congo 2026 World Cup qualifying play off final. The teams leader (Williams Troost-Ekong) has find it difficult to regain his position in the teams 1st eleven after his expensive mistake own goal cost Nigeria to draw against South Africa. The teams vice captain (wilfred onyinye Ndidi) has been active and consistence both club side and national team, ndidi was also the deputy captain of his former club (Leicester City) b4 he left and recently named as his current club vice captain (Besiktas).…
⬛MATCH DAY 💥 ⬛Nigeria vs Dr Congo ⬛World Cup Qualifiers playoff Final ⬛16th Sunday November 2025 ⬛At Morrocco ⬛8:00 Super Eagles Nigeria are set to disciplìne Congo today to finally secure their world cup Qualifiers tickets through playoff 🇳🇬🦅 The mãtch is expected to be tough but God will give nigeria victory as always, our trust is in God who made heaven and earth 💥🙏 Kindly use a second of ur time to wish super Eagles Nigeria good luck today 💥🇳🇬🦅
🚨 *𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Real Madrid Receive Injury Boost as Courtois Nears Return!* 🧤🤍 Real Madrid staff are increasingly confident that Thibaut Courtois will be back in action after the international break, with his recent injury expected to keep him out for only two weeks. 💪⚽ The Belgian goalkeeper, who suffered a minor setback during training, has shown positive signs of recovery, and the medical team believes he could return to full fitness sooner than initially feared. 👀👏
Wani Chairman ya raba kurar ruwa ga mutanensa.. Chairman din da yake wakiltar Roni dake jihar Jigawa ya raba kurar ruwa ga mutanensa. dayake rabon kurar ruwa ga jama’ar ya bayyana irin muhimmancin dazatayi garesu musamman tafuskar taimakawa mutane wajen rage radadin rashin ruwan sha. Yakuma kara dacewa wadansu shugabanni sunajin kunyar rabawa juma’a kananan kayan amfani saboda jin kunya, inda hakan yakesanya su jan lokaci mai tsawo batare da sunyiwa mutane komaba harsu gama shekarun mulkinsu. Daga karshe yaja hankalin wadanda suka rabauta dasamun wannan kura dasu yi kokari wajen aiki tayadda suma zasu zama wasu a rayuwa Me…
An Yi Kira Ga Kocin Najeriya Daya Fito Ya Fadi Dalilin Daya Sa Yaki Jininπ Ahmed Musa Kocin Najeriya, Eric Sekou Chelle Ya Kasance Bayan Kaunar Wasa Tare Da Tsohon Kyaftin Din Super Eagles, Ahmed Musa Wanda Yayo Sadaukarwa Sosai Ga Tawagar. Ganin Yadda Sauran Kasashe Ke Martaba Manyan ’Yan Wasa Kamar Ronaldo, Messi Da Modric Duk Da Sun Kai Shekaru 38 Zuwa 40 Amma Shi Baya Samun Wannan Damar Kamar Cin Fuska Ne A Gare Shi. Duk Sauran ’Yan Wasan Dake Haskakawa Dama Aka Basu, Shima Idan Aka Bashi Zai Nuna Tashi Bajintar. Shin Kuna Ganin Ahmed Musa Zai…