Author: Yusif Saraki Madigawa
💥 *Manchester City Dominate Liverpool 3–0!* Pep Guardiola celebrated his 1,000th managerial game in style as Manchester City cruised to a 3–0 win over Liverpool at the Etihad. 🏟️💙 Goals from Erling Haaland, Nico González, and Jérémy Doku sealed the victory, cutting the gap to league leaders Arsenal and reigniting the title race. 🏆⚡ City’s pressing and attacking play left Liverpool struggling throughout the match. 😬
Gareku masu karatu ko zaku iya faɗa mana sunan wannan Labarin, Kuma Cikin ne wannan Littafi ne? Sannan a wacce shekarar kuka karanta labarin? Labari Da Ɗumi Ɗumi: Ku duba comments akwai wani app na data wanda suke bada commission duk datar da mutum ya saya, haka duk wanda kuka gayyata ya dauko wannan App din to duk datar daya sayar kuna da commission.
ALLAHU AKBAR: Yadda girman wata a daren jiya ya haifar da daidaituwar hasken sa da hasumiya mafi girma ɗaya daga cikin manyan hasumiyoyin Masallacin Manzon Allah (SAW), abin da ya ja hankalin masu ziyara da masu daukar hoto kenan. Don Allah ku yi sharing zuwa Groups na Musulmai koda 5 ne kacal, domin su yi Annabi Salati na girmamawa. Allah ya kara mana son Manzon Allah (SAW). Labari Da Ɗumi Ɗumi: Ku duba comments akwai wani app na data wanda suke bada commission duk datar da mutum ya saya, haka duk wanda kuka gayyata ya dauko wannan App din to…
Victor Osimhen departs Galatsaaray immediately after the match hêads to Morrocco to fulfill his dream world Cup Qualifiers 2026 💥💚🦅 You just can’t hãte this guy! When it comes to patriotism, no one comes close to Victor James Osimhen🇳🇬. Just immediately after playing for Galatasaray this evening, the Odogwu of Africa🌍, Victor Osimhen, was spotted dashing down the tunnel and heading straight to the airport🛫 all set to join the Super Eagles camp in Rabat, Morocco, ahead of Nigeria’s crucial international fixtures. 🗣️ He said and I quote “I have to travel, I have to travel.. Now I focus on…
The title for the Finalissima, which will pit Lionel Messi’s Argentina against Lamine Yamal’s Spain, could undergo another schedule modification by FIFA, according to a recent report. US ENGLISH-flag US ENGLISH soccer FIFA reportedly wants to change the date of Finalissima between Messi’s Argentina and Yamal’s Spain The title for the Finalissima, which will pit Lionel Messi’s Argentina against Lamine Yamal’s Spain, could undergo another schedule modification by FIFA, according to a recent report. NFL News: Dak Prescott sends emotional message for Cowboys after Marshawn Kneeland passed away What happens if Lionel Messi’s Inter Miami win, tie or…
🚨🚨| Pedri is scheduled to return from injury in the first week of December. 🇪🇸🔙 Games he’s set to miss: 🤕 vs Atlético Madrid 🤕 vs Alavés 🤕 vs Chelsea 🤕 vs Athletic Bilbao 🤕 vs Celta Vigo [@sport]
Ka shekara Goma Ko ashirin Kana neman kudi Kawai Don Ka Auri Mace Yar’ Zaman banza , Jahila, Mara Mamora Wadda Kanta Babu Komai sai Jiran duk Sati a saki Sabon Film Hausa series, Gidan sarauta, Jamilun Jidda, Zabi Biyu da duk wata Kwamacala. A haka zaka gina goben iyalinka Mai kyau kuwa ? Kana son Ya’yanka su koma Bara idan ka rasu koh? Idan Allah yasa ka rasu da wuri da dan sauran kwarinta dole tayi aure ko don ta samu ta dinga ci tana koshi kai kuma Ya’yanka sai dai a raba su wannan yana kauyen Warawa wajen…
BABBAR MAGANA : Jaruma Nafisa Abdullahi ta manta ma’anar “Understanding” da Hausa. Lamarin da ya jawo maganganu ga Jarumar. A tunaninku me yasa Jarumar ta fara manta yaren Hausa? DATA APP DIN DA AKE BIYAN DUK MAI AMFANI DASHI.. Duk wanda yake aiki da App din datar nan wato SAUKIDATA yaje yayi withdrawal din commission dinsa. Duk wanda yaga gurin commission dinsa ya taru ya kamata ya cire domin kudinsa ne halal wanda ya samu saboda datar da yake saya a app dinmu Kuma zaku iya dauko wannan App din domin samun wannan garabasar domin duk datar da kuka saya…
Wani ɗan damfara ya kwashe wa ɗanwasan Tottenham, Yves Bissouma sama da fam £800,000 daga asusunsa na banki a Ingila. Lamarin ya faru ne yayin da aka kwashe masa kuɗi daga asusun banki ta haramtacciyar hanya ba tare da sanin sa. Rahotanni na cewa Bissouma mai shekaru 29, ɗan wasan tsakiya a Tottenham, ya rasa kuɗaɗen ne tsakanin Satumban 2022 da yunin 2024. Tuni an kama wanda ake zargi da aikata damfarar, mai suna Maurice Gomes, mai shekaru 31, bayan Bissouma ya kai ƙorafi gun ‘yan-sanda. Hukumar ‘yansandan London Metropolitan ta tabbatar da faruwar lamarin, inda…
MohBad Was Not Poisoned In Our Custody — NDLEA Spokesperson The spokesman for the National Drug Law Enforcement Agency, Femi Babafemi, has slammed claims that the late singer Ilerioluwa Aloba, aka MohBad, was poisoned in their custody. In an X post on Saturday, Babafemi argued that the deceased was not one of the Marlian Music acts arrested by the agency in 2022, as speculated by many. He added that this makes it impossible for MohBad to have been poisoned in their custody. Babafemi shared a link by an online platform (Not Punch Online) which detailed the arrest of six people,…