Author: Yusif Saraki Madigawa

Da alamu Jarumi Ajay Devgan zai yi remake bangaren Hindi na film din Mohanlal me taken ‘Thudarum’ film ne akan wani mutum matukin tasi me suna “Benz” watau Shanmugham wanda yake tare da matar sa da yaran sa guda biyu. Film ne me kyau wanda ya sha yabo wajen yan kallo da masu sharhi. Anyi shi da yaren Malayalam a wannan shekarar 2025 kuma yanzu ana shirin yin sa da Hindi idan kome ya daidaita.

Read More

*”Wanda Ya Tsaya Tsayin Daka Don Kare Najeriya – CP Ibrahim Gotan”* A fagen tsaro, babu wani abu da yafi sadaukarwa da jajircewa. Wannan hoton yana dauke da fuskar gwarzo – *CP Ibrahim Gotan*, Kwamishinan ’Yan Sanda wanda ya tsaya tsayin daka wajen tabbatar da doka da oda a Nijeriya. Wannan ba kawai hoton jami’in tsaro bane, wannan hoto alama ne na kishin kasa, mutunci da rikon amana. A kowanne mataki da aka dora shi, CP Gotan ya nuna bajinta da cancanta. Ya fuskanci kalubale daban-daban na rashin tsaro – daga fashi da makami, zuwa garkuwa da mutane, har zuwa…

Read More

A Zambian-American influencer, Ethel Chisono Edwards, has been jailed for 18 months for hate speech against President Hakainde Hichilema. The 42-year-old was arrested three months ago at Lusaka’s airport after flying in from the US for her grandmother’s funeral. She pleaded guilty, admitted her remarks were driven by hatred, and apologized to the president. The magistrate said the sentence was meant to curb rising hate speech, convicting her under Zambia’s new Cyber Security and Cyber Crimes Acts. The case has ignited debate in Zambia—some believe the sentence was necessary, while others see it as a threat to freedom of expression.…

Read More

Cikin Dukiyar da Jarumi Dharmendra da ya bari crores 450 an tabbatar da crores 5 baza ta tafi zuwa ga yaran sa ba domin akwai wani family a Punjabi da za a bawa. Ma’ana dai yaran Dharmendra guda 6 da suka hada da Sunny, Bobby, Vijeita, Ajeita, Esha da Ahana Deols baza a basu wannan crores biyar din ba na cikin Dukiyar domin ya taba bayyanawa shekaru 8 da suka huce. Duk dai crores 1 daidai yake da miliyan 10 a kasar India idan kuma anan gida Nigeria ne crores 1 yana matsayin miliyan 165 ne.

Read More

Happy 56th Birthday to the Iconic Jennifer Lopez!!!🎂🍰🎉💯 Jennifer Lynn Lopez is an American singer, songwriter, actress, dancer, and businesswoman. Widely regarded as one of the most influential entertainers of her generation, she is celebrated for breaking barriers for Latino Americans in Hollywood and playing a key role in elevating the Latin pop movement in mainstream music.

Read More

TARIHIN SARKIN ZAZZAU MUHAMMADU MAKAU – SARKIN ZARIA BAHAUSHE NA ƘARSHE (1804) Sarkin Zazzau Muhammadu Makau shi ne Sarkin Zaria na 61, wanda ya yi mulki a shekara ta 1804. Kirarinsa: > Jatau mai masu, ɗan Tasallah, Tozalin barkono ba ka masayi. Muhammadu Makau ɗan Sarkin Zazzau Sheikh Isyaku Jatau ne. Sunan mahaifiyarsa Tasallah. Launin fatarsa jan mutum ne, kuma ba dogo ba. Bisa al’adar gidan sarauta, idan aka haifi yaro a fadar sarki, zai zauna tare da mahaifiyarsa har sai an yi masa kaciya. Daga nan Sarki zai ɗauke shi, ya danka shi hannun ɗaya daga cikin ‘ya’yan Sarki,…

Read More

TIRKASHI… Bayan Shafe Sama Da Shekaru 60 A Legas, An Mayar Da Dattijon Wajen Danginsa A Jihar Kano A makon jiya ne wasu matasa suka mayar da wannan dattijo gida cikin danginsa a ƙauyen Birgi na ƙaramar hukumar Madobi dake jihar Kano, bayan ya shafe sama da shekaru 60 a Legas. A rahotannin da muka samu dattijon ya bar gida ne tun yana matashi da ƙarfinsa, amma ya wayi gari ya tsufa kuma yana mararin komawa wajen ‘yan uwansa.

Read More