Wannan hadi na wadannan manya ba zai mantu ba a tarihi na wannan masana’anta,ba wani hadi na jarumi da jaruma da yan kallo na 70s
su ka tasirantu da shi kamar wannan hadi na jarumi DHARMENDRA da jaruma HEMA MALINI, misali a nan garin kano in da a ka ce za a yi film din JUGNU(1973),to me karamin karfi kar ma ya tunkari zuwa,a cinema wadda film din JUGNU na ta ne ita ce SHEILA CINEMA WAPA.bollywood an yi gagarumin rashi.
Wannan hadi na wadannan manya ba zai mantu ba a tarihi na wannan masana’anta,ba wani hadi na jarumi da jaruma da yan kallo na 70s
Related Posts
Add A Comment